Cikin shekaru 76 da suka shige, ‘yan takarar Democrats 3 ne kawai suka taba samun nasara a jihar dake kudu maso yammacin ...
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a ...
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...
Bayan nasarar da Najeriya ta samo a kan Libya a Juma’ar data gabata, an tsara cewa zasu sake karawa a birnin Benghazin Libya ...
A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jami’an lafiya a jamhoriar Nijar sun gudanar da wani gangamin ikon ido ga masu ...
A ranar Juma’a wani jami’in Majalisar Dinkin Duniya ya zargi dakarun tsaron Isra’ila da laifin yawan kaikaitar jami’an wanzar ...
Shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe ...
Ministan Tsaron Najeriya, Badaru Abubakar, ne ya bayyana hakan a jiya Alhamis lokacin da ya kaiwa gwamnan jihar Kaduna, ...
A zaben shugaban kasar Amurka, ba wai samun mafi yawan kuri’u ke da muhimmanci ba, a’a, muhimmin abu shi ne lashe mafi yawan ...